Dazú-Dazú: 😥 Wàllahi, sau biyu ina saka wannan hoton ina cirewa, saboda wata zuciyar tana ce min baida amfani. Amma sanin abin da ku baku sani ba yasa dolé nayi sharing don mu kara hankalta.👌
Zan boyé sunan wannan mutum don kar bàrnar ta yadu. Abin da ya kware a kansa shine sàduwa dà Mace sannan yayi matà Vídeo a boyé, ba tare da ta sani ba. Wani bíncike ya kama shi, kuma an gano Videos din Mata sama da 400 da yayi Zína da su over the yéars.!
Dalilin gaya muku wannan shine: Yanzu haka akwai irinsa à cikinmu. Ya zama ruwan dare mutum yayi videon saduwa da mace. Wani daga Bauchi ma ya saki nasa kwanan nan. Akwai wasu platforms da ake saye da siyar da irin wadannan videos din – na matan aure, yan arewa, musulmi, masu Hausa a bakinsu. Kuma ku sani, wallahi idan suna recording baza ku gani ba. Baza ku san anayi ba sai ranar da videon ya fita.
A cewar wani bincike, yanzu haka mata ma suna yin haka ga yan siyasa da masu kudi. Suna yin video din mutum don su rika karbar kudin fansa (ransom). Na san wata wadda yanzu haka tana cikin irin wannan matsala.
Bincike ya nuna cewa ana samun Millions a kan wadannan Videos à vàrious Plàtforms. Mata ne Víctims. Idan wannan abu ya faru da ku, har àbada ba za ku iya dawowa yadda kuke ba. Don Allah, ku guji wadannan halaye. Musamman ga Matàn Aure masu kwàdayi. Maza kuma su ji tsoron Allah. 👌
Wàllahi, duk wanda ya yada bàrna da gàngan, sai hakkin wannan bàrnar ya bifi har kàrshen duniya.👌🥹
Allah yasa mu gyara.🤲
Muhammad Ubale Kiru✍️




