Sama da Mutane 100 ne suka Rasu sannan guda 50 suka jikkata bayan faduwar wata motar tankar mai a garin Majiya na karamar hukumar Taura dake Jihar Jigawa...






INNALILLAHI 😭 

Sama da Mutane 90 ne suka Rasu sannan guda 50 suka jikkata bayan faduwar wata motar tankar mai a garin Majiya na karamar hukumar Taura dake Jihar Jigawa.

Mutanen yankin sunje wajen ne, domin dibar man dake malala daga tankar, wanda kuma a nan take ta kama da wuta.😭

Allah Yaji kansu da Rahama 🤲







Mukabala🤔🤔


Post a Comment

Previous Post Next Post