IN DA RANKA: Mai kuɗin Duniya, Elon Musk ya ce Kamfanin shi zai ƙirƙiro wani mutum mutumi (robot) wanda zai dinga ɗaukar ciki har na tsawon watanni tara maimakon mace ta dinga ɗaukar cikin tana jidali.🤔
Mutum mutumin za'a zubawa maníyin màce da namiji kuma ya haife duk abinda aka samu bayan wata tara (9) kamar yadda mace take haihuwa.