CIGIYA CIGIYA: Ana cigiyan iyayen waddan nan yaran an tsince su ne a kakan titin gombe, duk me neman su sai ya kira wannan Number: 08035806027
Allah yasa a dace🤲
#Amen
Related Post
Jarumi a cikin jarumai
Bayanai sun bayyana cewa wannan sojan shi ne wanda ya kashe ƙasurgumin ɗan bindigan nan Halilu Sububu, da wasu gaggan yaran ɗan bindigan. Waɗanda su ka addabi al'ummar jihar Zamfara da sauran jihohin Arewa.
An tabbatar da jarumi ne na yankan shakku, domin ance harda hannu yake kama Æ´an bindiga.
Wani fata ku ke mishi?
Daga 👉Comrade Zakari Ya'u Adamu, Kantagora