YANZU YANZU: Sama da Tankoki 100 sun isa matatar man fetur ɗin Ɗangote domin fara jigilar mai zuwa jahohin Najeriya a gobe.
NNPC ta ce ƴan Najeriya su kwantar da hankulansu domin za a samu isashshen man fetur a Najeriya.
Wanne farashi kuke fata za a siyar da man fetur din?🤔