Har Yanzu Babu Tabbas Kan Batun Sakin Soja Abbas Kamar Yadda Matar Sa Hussaina Iliyasu Tace Bata Da Masaniya Kan Batun Sakin Nasa...

Kwace Bindiga a hannin abbas ya saba doka🎦👇

Har Yanzu Babu Tabbas Kan Batun Sakin Soja Abbas Kamar Yadda Matar Sa Hussaina Iliyasu Tace Bata Da Masaniya Kan Batun Sakin Nasa 

Wane fata zaku yi masa?


Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 

Z





RELATED POST 

Jarumi a cikin jarumai 

Bayanai sun bayyana cewa wannan sojan shi ne wanda ya kashe Æ™asurgumin É—an bindigan nan Halilu Sububu, da wasu gaggan yaran É—an bindigan. WaÉ—anda su ka addabi al'ummar jihar Zamfara da sauran jihohin Arewa. 

An tabbatar da jarumi ne na yankan shakku, domin ance harda hannu yake kama Æ´an bindiga.

Wani fata ku ke mishi?

Daga 👉Comrade Zakari Ya'u Adamu, Kantagora

Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 






Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 



Allah ya kara bawa sojojin mu Nasara 🤲 

Post a Comment

Previous Post Next Post