NEMAN DAUKIN GAGGAWA: Ibtila'in ambaliyar ruwan sama

Wata shari'ar sai a Lahira😭😭






Wata shari'ar sai a Lahira😭😭👇








NEMAN DAUKIN GAGGAWA: Ibtila'in ambaliyar ruwan sama na neman shafe Garin GADIYA a taswiran Karamar hukumar Gamawa jihar Bauchi. Sama da shekaru 80 basu taba ganin ambaliya irin saba. 

____________________


RAHOTANNI Daga Karamar Hukumar Gamawa na cewa akalla Kimanin gidaje samada dari 100 ne suka rushe , da ganakai akalla dubu daya ambaliyar ruwa ya shafe wadda yakaiga asarar dukiya da amfanin gona na miliyoyin nairori a garin Gadiya dake karamar hukumar Gamawa.   

Jihar Bauchi. 


Ruwan wadda ya bullowa garin ta kudu kamar yadda dattawan garin suka ce samada shekaru dari rabon fa ruwa yabi wannan yankin Sai bana a sanadin Hakan ya ta-da Rabin garin suna hijira a bangaren tudu na garin wassu Kuma sun koma kauyuka.  


 Lokaci Da jami,in yada labarai na karamar hukumar ya ji ta bakinsu kan ibtila'in Dagachin Gadiya Mal Yau Umar yace sudai a tashinsu Basu taba ganin haka ba saidai sunji labari a gun magabstansu 

An taba samun hakan a tarihi 


Mal Yau yayi kiraga hukumar agajin gaggawa ta kasa data Jiha dasu kawo musu dauki tunda sun rasa muhallinsu da dukiyoyinsu da kuma gonakai masu dimbin yawa


 Amma cikin nufin Allah ba a samu hasarar raiba. Da ya ke Mika sakon jajantawa ga al ummar garin shugaban riko na karamar hukumar Gamawa Alh Nasiru Bakura wadda daraktan sashen ilimi da walwala ya wakilceshi ya su dauki al amarin daga Allah ya ke Kuma zai musanya musu da alkhairi.   


 Shugaban yayi alkawarin taimakawa tareda tura al amarin ga hukumar agajin gaggawa ta kasa data Jiha don kawo musu dauki.    


 Rahoton - Adamu Muhammad Udubo jami'in yada labarai na karamar hukumar Gamawa.


RELATED POST👇

#~~~••••√√√√~~~~~#

Manyan Mata 🎦 



Related Post 🎦 👇 

KU Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 

Ku Kalli Bidiyon 🎦 👇

 



Ku Kalli Bidiyon 🎦 👇 

Ku Kalli Bidiyon 🎦 👇 

Allah Ya Karawa Annabi Muhammad SAW 🕋 💓 Daraja





Post a Comment

Previous Post Next Post