Matsin Rayuwa: Mutum 6 Sun Mutu Bayan Sun Ci Dambun Da Aka Yi Da Tsohuwar Dusar Gero
Wata mata a jihar Kano da 'ya'yanta 5 sun mutu sakamakon cin dambu da matar ta dafa da tsohuwar dusar gero da ta dade a ajiye.
Lamarin ya faru ne a wani kauye da ke karamar hukumar Gwarzo a makon da ya gabata, wata majiya ta kusa da marigayiyar ta bayyana cewa matar ta yi amfani da tsohuwa dusar gero da ta dade a ajjiye ta dafa dambu da ita, a sakamakon halin rashin da ake fama.
AID Multimedia Hausa ✍️ na fatan Allah Ya jikansu Ya yi masu rahama.🤲
Amen 🤲
RELATED POST 👇
Dan Bello Next Level 2 🎦👇
Allah yasa Mudace 🤲 Al'barkacin Annabi Muhammad SAW 💓
Allah yasa Mudace 🤲 Al'barkacin Annabi Muhammad SAW 💓







