Innalillahi😭 “Mutane 16 sun rasa ransu, Sama da dubu biyu (2k) sun rasa Matsugunansu, Sannan Samada Gidaje dubu uku (3k) ruwa yayi awon gaba dasu a Jahar Jigawa sakamakon Ambaliyar Ruwa.
Sedai har yanzu ba a gama tantance Mutanen da aka rasa ba.
Allah Ya Kyauta!!! 🤲😥
✍️Faisal Muh'd Sadauki
LABARINA 🎦 👇
RELATED POST👇
#~~~••••√√√√~~~~~#






