Manyan Mata! Shirin da yake nuni ga matsalolin da muke fuskanta a nahiyar mu, musamman arewacin mu. Shirin da yake ilimantarwa da kuma nishandantar daku.
Shirin kampanin ABNUR Entertainment and General media solutions. Har yanzu muna cigaba da daukan Shirin. Ku kasance da mu!
Wanne Fata Zakuyi Masu 🤲 ⁉️
#~~~••••√√√√~~~~~#