Ya Allah Ka Karbi Ibadun Mu π€² Al'farmar Annabi Muhammad SAW ππ
Ku Kalli First (1) Last Episode Din LABARINA π¦π
Ku Kalli Second (2) Last Episode Din LABARINA π¦π
>>>>~~~~>>>
SANARWA AKAN LABARINA SEASON (9)
Salamu alaikum, ina yi mana barka Sallah, Allah ya karbi ibadun da mu kayi a
Ramadan π€² ☪️
In sha Allah Nan da Sati Uku masu Zuwa zamu fara fara Haska LABARINA SEASON 9. ( 3 ga watan May ) a wuraran da muka saba haskawa,
Allah ya sa mu fita kunyar masu kallon π muna godiya ga masoya wannan shiri na.